RFI gidan rediyon Faransanci ne da ke watsa shirye-shiryensa a duniya cikin Faransanci da wasu harsuna 14. Godiya ga dakunan labarai da ke birnin Paris da kuma cibiyar sadarwa ta musamman na masu aiko da rahotanni 400 da ke yaduwa a nahiyoyi biyar, RFI na gabatar da shirye-shirye da rahotannin masu sauraronsa da ke kawo mabudin fahimtar duniya. RFI na da masu saurare kusan miliyan 40 a duk mako a fadin duniya, kuma bangaren “sababbin kafafen yada labarai” (website, apps...) na yin rajistar ziyartan miliyan 10 a wata.
Sharhi (0)