Kauyen daawah na islamiyya cibiyar kungiyar musulunci ce a kasar Ghana. Da manufar yada kalmar Allah da gabatar da addinin musulunci ga wadanda ba musulmi ba a fadin duniya.Muna yada addinin musulunci ta hanyar internet,social media,daawah da muhawara, da gidajen rediyo da talabijin a Ghana da sauran su..Muna da gidan rediyon online. a kan inertnet.
Sharhi (0)