Babu shakka cewa matasa su ne shugabannin kasarmu nan gaba. Ci gaban kowace al'umma ya dogara ne da ilimi, fasaha, kishin kasa na matasa. Yana da matukar muhimmanci a ilimantar da matasanmu su fahimta da narkar da al'amuran zamantakewa da tattalin arziki da siyasa a fage na cikin gida da na waje.
Sharhi (0)