Manufar sabuwar tashar waka ita ce bullo da matasa masu hazaka a fagen waka baya ga inganta kade-kade da al'adun gargajiya na kasar.
Tashar za ta watsa wakokin Sufi, qawalis, classical, semi classical, folk, ghazals, pop, rock, fast, soft, jazz and old and new film music.
Sharhi (0)